Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 22:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya Allahna, ya Allahna,Don me ka yashe ni?Na yi kuka mai tsanani, ina neman taimako,Amma har yanzu ba ka zo ba!

2. Da rana na yi kira a gare ka, ya Allahna,Amma ba ka amsa ba.Da dare kuma na yi kira,Duk da haka ban sami hutawa ba.

Karanta cikakken babi Zab 22