Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 2:10-12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Yanzu ku kasa kunne gare ni, ku sarakuna,Ku mai da hankali, ku mahukunta!

11. Ku bauta wa Ubangiji da tsoro,Ku yi rawar jiki, ku rusuna masa,

12. Ku yi mubaya'a da Ɗan,Idan kuwa ba haka ba zai yi fushi da ku, za ku kuwa mutu,Gama yakan yi fushi da sauri.Albarka ta tabbata ga dukan masu zuwa gare shi neman mafaka!

Karanta cikakken babi Zab 2