Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 16:10-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Saboda ba za ka yarda in shiga lahira ba,Ba za ka bar wanda kake ƙauna a zurfafa daga ƙarƙas ba.

11. Za ka nuna mini hanyar rai,Kasancewarka takan sa in cika da farin ciki,Taimakonka kuwa yana kawo jin daɗi har abada.

Karanta cikakken babi Zab 16