Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 144:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka cece ni daga mugayen abokan gābana,Ka ƙwato ni daga ikon baƙi,Waɗanda ba su taɓa faɗar gaskiya ba,Sukan yi rantsuwar ƙarya.

Karanta cikakken babi Zab 144

gani Zab 144:11 a cikin mahallin