Nagarin mutum ya iya hukunta ni, ya tsauta mini da alheri,Zai zamar mini kamar an shafe kaina da mai,Domin kullayaumi ina addu'a gāba da mugayen ayyuka.