Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 141:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tsare ni daga son yin mugunta,Ko kuma in haɗa kai da mugaye cikin muguntarsu,Ka sa kada in taɓa yin tarayya da su a bukukuwansu!

Karanta cikakken babi Zab 141

gani Zab 141:4 a cikin mahallin