Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 115:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. A gare ka kaɗai, ya Ubangiji,A gare ka kaɗai, ba a gare mu ba,Dole a girmama ka,Sabili da madawwamiyar ƙaunarka da amincinka.

2. Me ya sa sauran al'umma suke tambayarmu,“Ina Allahnku?”

3. Allahnmu yana Sama,Yana aikata yadda yake so.

Karanta cikakken babi Zab 115