Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 112:8-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

8. Ba shi da damuwa ko tsoro,Ya tabbata zai ga faɗuwar maƙiyansa.

9. Yakan bayar ga matalauta hannu sake,Alherinsa kuwa dawwamamme ne.Zai zama mai iko wanda ake girmamawa.

10. Sa'ad da mugaye suka ga wannan,Sai suka tunzura, suka harare shi da fushi, suka ɓace,Sa zuciyarsu ta ƙare har abada.

Karanta cikakken babi Zab 112