Sun juya mini baya, suna bin gunkin nan Ba'al.Suna kama da tankwararren baka.Za a kashe shugabanninsu da takobiSaboda maganganunsu na fariya.Za su zama abin ba'a a ƙasar Masar.”