Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 7:15-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

15. Ko da yake na horar da su, na ƙarfafa damatsansu,Duk da haka suna shirya mini maƙarƙashiya.

16. Sun juya mini baya, suna bin gunkin nan Ba'al.Suna kama da tankwararren baka.Za a kashe shugabanninsu da takobiSaboda maganganunsu na fariya.Za su zama abin ba'a a ƙasar Masar.”

Karanta cikakken babi Yush 7