Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 13:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da yake Isra'ila tana bunƙasa kamar ciyayi,Iskar gabas, wato iskar da za ta zo daga jeji,Za ta busar da maɓuɓɓugarsu da idon ruwansu,Za ta lalatar da abubuwa masu amfani da yake cikin taskarsu.

Karanta cikakken babi Yush 13

gani Yush 13:15 a cikin mahallin