Zan fanshe su daga ikon lahira.Zan fanshe su daga mutuwa.Ya mutuwa, ina annobanki?Ya kabari, ina halakarka?Kan kawar da juyayi daga wurina.