Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 10:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku shuka wa kanku adalci,Ku girbe albarkun ƙauna,Ku yi kautun saurukanku,Gama lokacin neman Ubangiji ya yi,Domin ya zo, ya koya muku adalci.

Karanta cikakken babi Yush 10

gani Yush 10:12 a cikin mahallin