Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Duk da haka yawan mutanen Isra'ilaZai zama kamar yashi a bakin teku,Wanda ba za a iya aunawa ko ƙidayawa ba.Maimakon kuma a ce, ‘Ku ba mutanena ba ne,’Za a ce, ‘Ku mutanen Allah ne mai rai.’

Karanta cikakken babi Yush 1

gani Yush 1:10 a cikin mahallin