Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yun 3:9-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. Kila Allah zai dakatar da nufinsa, fushinsa ya huce, ya bar mu mu tsira daga mutuwa!”

10. Allah kuwa ya ga abin da suka yi, ya ga yadda suka bar mugayen ayyukansu, sai ya dakatar da nufinsa, bai hallaka su ba.

Karanta cikakken babi Yun 3