Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yun 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan mutane da dabbobi su sa tufafin makoki. Kowa ya roƙi Allah da gaske, kowa kuma ya bar mugayen ayyukan da yake yi.

Karanta cikakken babi Yun 3

gani Yun 3:8 a cikin mahallin