Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yun 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya aika wa mutanen Nineba da sanarwa cewa, “Wannan doka ce daga sarki da majalisarsa. Kada kowa ya ci wani abu, mutane, da shanu, da tumaki, da awaki duka, kada kowa ya ci, ko ya sha ruwa.

Karanta cikakken babi Yun 3

gani Yun 3:7 a cikin mahallin