Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yun 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce masa, “Ka faɗa mana, laifin wane ne ya jawo mana wannan masifa? Mene ne aikinka? Daga ina ka fito? Daga wace al'umma kake?”

Karanta cikakken babi Yun 1

gani Yun 1:8 a cikin mahallin