Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yun 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai matuƙan jirgin suka tsorata ƙwarai, suka ce masa, “Wane irin mugun abu ne ka aikata haka?” Sun sani ya gudu ne daga wurin Ubangiji, gama ya riga ya faɗa musu.

Karanta cikakken babi Yun 1

gani Yun 1:10 a cikin mahallin