Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yow 2:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. “Zan yi faɗakarwa a kan wannanranaA sararin sama da a duniya.Za a ga jini, da wuta, da murtukewarhayaƙi,

31. Rana za ta duhunta,Wata zai zama ja wur kamar jini,Kafin isowar babbar ranan nan maibantsoro ta Ubangiji.

Karanta cikakken babi Yow 2