Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yow 2:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ta zama rana ce mai duhudulum,Ranar gizagizai ce baƙi ƙirin.Runduna mai ƙarfi tana tasowa,Kamar ketowar hasken safiya bisatsaunuka.Faufau ba a taɓa ganin irinta ba,Ba kuwa za a sāke ganin irinta ba.

Karanta cikakken babi Yow 2

gani Yow 2:2 a cikin mahallin