Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. W. 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na shiga cikin lambuna, budurwata, amaryata,Ina tattara mur da ƙaro.Ina shan zuma da kakinsa.Ina shan ruwan inabi da madara kuma.Ƙaunatattuna, ku ci ku sha, har ku bugu da ƙauna!

Karanta cikakken babi W. W. 5

gani W. W. 5:1 a cikin mahallin