Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sunan mutumin, Elimelek, matarsa kuwa Na'omi, 'ya'yanta maza kuma Malon da Kiliyon. Su Efratawa ne daga Baitalami ta Yahudiya. Suka tafi Mowab suka zauna a can.

Karanta cikakken babi Rut 1

gani Rut 1:2 a cikin mahallin