Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 1:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zamanin da mahukunta suke mulkin Isra'ila, aka yi yunwa a ƙasar. Sai wani mutumin Baitalami a Yahudiya ya yi ƙaura zuwa ƙasar Mowab, shi da matarsa, da 'ya'yansa maza biyu.

Karanta cikakken babi Rut 1

gani Rut 1:1 a cikin mahallin