Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Rut ta ce, “Kada ki yi ta roƙona in rabu da ke, ko in bar binki, gama inda za ki tafi, ni ma can zan tafi, inda kuma za ki zauna, ni ma can zan zauna. Mutanenki za su zama mutanena, Allahnki kuma zai zama Allahna.

Karanta cikakken babi Rut 1

gani Rut 1:16 a cikin mahallin