Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na'omi ta ce wa Rut, “Kin ga, 'yar'uwarki ta koma wurin mutanenta da wurin gumakanta, sai ki koma, ki bi 'yar'uwarki.”

Karanta cikakken babi Rut 1

gani Rut 1:15 a cikin mahallin