Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Oba 1:20-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Rundunar masu zaman talala naIsra'ilawaZa su mallaki Kan'aniyawa har zuwaZarefat.Masu zaman talala na Urushalima dasuke a SefaradZa su mallaki biranen Negeb.

21. Isra'ilawa za su hau DutsenSihiyona, su cece shi,Za su mallaki dutsen Isuwa,Ubangiji ne Sarki.

Karanta cikakken babi Oba 1