Isra'ilawan da yake Negeb za sumallaki dutsen Isuwa,Waɗanda suke a filaye na Yahuza za sumallaki ƙasar Filistiya.Isra'ilawa za su mallaki yankinƙasar Ifraimu da Samariya,Jama'ar Biliyaminu za su mallakiGileyad.