Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 7:8-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga jerin iyalan Isra'ila da adadin waɗanda suka komo daga zaman doleiyalin Farosh, dubu biyu da ɗari da saba'in da biyu (2,172)iyalin Shefatiya, ɗari uku da saba'in da biyuiyalin Ara, ɗari shida da hamsin da biyuiyalin Fahat-mowab, wato zuriyar Yeshuwa da Yowab, dubu biyu da ɗari takwas da goma sha takwas (2,818)iyalin Elam, dubu da ɗari biyu da hamsin da huɗu (1,254)iyalin Zattu, ɗari takwas da arba'in da biyariyalin Zakkai, ɗari bakwai da sittiniyalin Bani, ɗari shida da arba'in da takwasiyalin Bebai, ɗari shida da ashirin da takwasiyalin Azgad, dubu biyu da ɗari uku da ashirin da biyu (2,322)iyalin Adonikam, ɗari shida da sittin da bakwaiiyalin Bigwai, dubu biyu da sittin da bakwai (2,067)iyalin Adin, ɗari shida da hamsin da biyariyalin Ater (na Hezekiya), tasa'in da takwasiyalin Hashum, ɗari uku da ashirin da takwasiyalin Bezai, ɗari uku da ashirin da huɗuiyalin Yora, ɗari da goma sha biyuiyalin Gibeyon, tasa'in da biyar

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:8-25 a cikin mahallin