Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 7:26-38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen da kakanninsu suka zauna a waɗannan garuruwa, su ma sun komo daga zaman talala.Baitalami da Netofa, ɗari da tamanin da takwasAnatot, ɗari da ashirin da takwasAzmawet, arba'in da biyuKiriyat-yeyarim da Kefira, da Biyerot, ɗari bakwai da arba'in da ukuRama da Geba, ɗari shida da ashirin da ɗayaMikmash, ɗari da ashirin da biyuBetel da Ai, ɗari da ashirin da ukuDa wani Nebo, hamsin da biyuDa wani Elam, dubu da ɗari biyu da hamsin da huɗu (1,254)Harim, ɗari uku da ashirinYariko, ɗari uku da arba'in da biyarLod, da Hadid, da Ono, ɗari bakwai da ashirin da ɗayaSenaya, dubu uku da ɗari tara da talatin (3,930)

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:26-38 a cikin mahallin