Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 7:61-62 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne daga zuriyar Delaiya, da Tobiya, da Nekoda, waɗanda suka zo daga garuruwan Telmela, da Tel-harsha, da Kerub, da Addan, da Immer, amma ba su iya nuna gidajen kakanninsu, ko zuriyarsu a cikin Isra'ilawa ba, su ɗari shida ne da arba'in da biyu.

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:61-62 a cikin mahallin