Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 7:63 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na wajen firistoci kuma su ne zuriyar Habaya, da na Hakkoz, da na Barzillai, wanda ya auri 'yar Barzillai mutumin Gileyad, aka kira shi da sunan zuriyar surukinsa.

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:63 a cikin mahallin