Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 7:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na ce musu, kada su buɗe ƙofofin Urushalima da sassafe, sai rana ta cira sosai, su kuma kulle ƙofofin da ƙarfe kafin matsara su tashi wajen faɗuwar rana. Su samo matsara daga mazaunan Urushalima, su sa su tsaye a muhimman wurare, waɗansunsu kuma suna zaga gidaje.

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:3 a cikin mahallin