Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai na ba ɗan'uwana, Hanani, da Hananiya, shugaban kagara, aikin riƙon Urushalima. Shi Hananiya mai aminci ne, mai tsoron Allah, fiye da sauran mutane.

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:2 a cikin mahallin