Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma na kakkaɓe hannuna, na ce, “Duk wanda ya karya wannan alkawari, haka Allah zai kakkaɓe shi daga gidansa da aikinsa. Allah zai kakkaɓe shi, ya wofintar da shi.”Sai dukan taron suka amsa, “Amin, amin.” Suka kuma yabi Ubangiji. Suka kuwa cika alkawarin da suka yi.

Karanta cikakken babi Neh 5

gani Neh 5:13 a cikin mahallin