Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 13:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kwanakin nan na ga mutane a Yahuza suna matse ruwan inabi, suna labta wa jakunansu buhunan hatsi, da ruwan inabi, da 'ya'yan inabi, da ɓaure, da kaya iri iri, suna kawo su cikin Urushalima a ran Asabar. Sai na yi musu faɗa a kan sayar da abinci a wannan rana.

Karanta cikakken babi Neh 13

gani Neh 13:15 a cikin mahallin