Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 12:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan aka sa mutanen da za su lura da ɗakunan ajiya, da sadakoki, da nunan fari, da zaka. Su ne za su tara nunan fari daga gonakin da suke kusa da garuruwa, bisa ga yadda doka ta ce, saboda firistoci da Lawiyawa, gama mutanen Yahuza sun yi murna saboda hidimar da firistoci da Lawiyawa suka yi.

Karanta cikakken babi Neh 12

gani Neh 12:44 a cikin mahallin