Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 12:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'a suka miƙa hadayu da yawa a wannan rana, suka yi murna, gama Allah ya faranta musu zuciya ƙwarai. Mata da yara kuma suka yi murna. Aka ji muryar murnar mutanen Urushalima daga nesa.

Karanta cikakken babi Neh 12

gani Neh 12:43 a cikin mahallin