Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 12:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran 'yan'uwansa su ne Shemaiya, da Azarel, da Milalai, da Gilalai, da Ma'ai, da Netanel, da Yahuza, da Hanani. Suna da kayayyakin bushe-bushe da na kaɗekaɗe. Ezra magatakarda ne yake gabansu.

Karanta cikakken babi Neh 12

gani Neh 12:36 a cikin mahallin