Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 12:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan waɗansu 'ya'yan firistoci, masu busar ƙaho, su ne Zakariya ɗan Jonatan, jīkan Shemaiya. Sauran kakanninsa su ne Mattaniya, da Mikaiya, da Zakkur, daga zuriyar Asaf.

Karanta cikakken babi Neh 12

gani Neh 12:35 a cikin mahallin