Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 10:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Za mu kuma kawo hatsinmu na fari kullum, da sadakokinmu, da 'ya'yan itatuwanmu, da sabon ruwan inabi, da mai, a gaban firistoci, a shirayin Haikalin Allahnmu.“Za mu kuma ba Lawiyawa zakar amfanin gonakinmu, gama Lawiyawa ne suke tara zaka a garuruwanmu na karkara.

Karanta cikakken babi Neh 10

gani Neh 10:37 a cikin mahallin