Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 10:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Za mu kuma kawo 'ya'yan farinmu maza, da na shanunmu, da na tumaki, da awaki, kamar dai yadda aka rubuta a dokoki, haka za mu kawo su a Haikalin Allahnmu, da gaban firistocin da suke hidima a Haikalin Allahnmu.

Karanta cikakken babi Neh 10

gani Neh 10:36 a cikin mahallin