Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Nah 1:13-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. Yanzu zan karya karkiyarsa dagawuyanka,Zan kuma tsinke sarƙarta.”

14. Ubangiji ya riga ya yi umarni akanka cewa,“Sunanka ba zai ci gaba ba,Zan farfashe sassaƙaƙƙun siffofiDa siffofi na zubi daga gidangumakanka.Zan shirya maka kabari, gama kairainanne ne.”

Karanta cikakken babi Nah 1