Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Nah 1:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Jawabi a kan Nineba ke nan, a littafin wahayin Nahum na Elkosh.

2. Ubangiji Allah mai kishi ne, maisakayya,Ubangiji mai sakayya ne, maihasala.Ubangiji yakan ɗauki fansa a kanmaƙiyansa.Yana tanada wa maƙiyansa fushi.

Karanta cikakken babi Nah 1