Zan sa guragu su wanzu,Korarru kuwa su zama al'umma maiƙarfi,Ni, Ubangiji, zan yi mulkinsu aSihiyona har abada.