Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mika 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai shara'anta tsakanin al'ummanduniya masu yawa,Zai sulhunta jayayyar da take tsakaninmanyan al'ummai,Za su mai da takubansu garemani,Māsunsu kuma su maishe suwuƙaƙen aske itace.Al'umma ba za ta ƙara fita zuwayaƙi ba,Ba za su ƙara koyon yaƙi ba.

Karanta cikakken babi Mika 4

gani Mika 4:3 a cikin mahallin