Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mika 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya Sihiyona, ki tashi, ki tattaka!Gama zan mai da ƙahonki ƙarfe,kofatanki kuwa tagulla,Za ki ragargaje al'ummai da yawa.”Za ki ba Ubangijin dukan duniyadukiyarsu da suka tara ta hanyarzamba,Wadatarsu kuma ga Ubangijin dukanduniya.

Karanta cikakken babi Mika 4

gani Mika 4:13 a cikin mahallin