Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mika 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki yi makyarkyata, ki yi nishi, keSihiyona,Kamar mace mai naƙuda,Gama yanzu za ki fita daga cikinbirni,Ki zauna a karkara,Za ki tafi Babila, daga can za a ceceki.Daga can Ubangiji zai cece ki dagahannun maƙiyanki.

Karanta cikakken babi Mika 4

gani Mika 4:10 a cikin mahallin