Zai zama nan gaba, dutse indaHaikalin Ubangiji yakeZai zama shi ne mafi tsawo duka acikin duwatsu,Zai fi tuddai tsayi,Mutane kuwa za su riƙa ɗungumazuwa wurinsa.