Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mika 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ji wannan, ya ku shugabanninjama'ar Yakubu,Da ku sarakunan mutanen Isra'ila,Ku da kuke ƙyamar shari'ar gaskiya,Kuna karkatar da dukan gaskiya.

Karanta cikakken babi Mika 3

gani Mika 3:9 a cikin mahallin